Category: Uncategorized
-
Auren Qaddara
Sunana Samira,ni haifaffiyar wani gari ce a gabashin arewa.bayan rabuwa ta da mijina nafarko na dawo kano da zama domin samun cikar burina na zama ma’aikaciyar lafia.Sai dai kash,ashe zan gamu da qaddarar da zata gigita rayuwa ta.Ina cikin tafiya a titin zoo rd dake cikin birnin kano,sai ga mota qirar c300 ta sha gabana,cikin…